content="218a3834dd422f26d2be19ac5e7d243b"/> Mene ne ciwon suga da alamominsa? - Samaniya Report News
LABARAN DUNIYA

Mene ne ciwon suga da alamominsa?

Mene ne ciwon suga da alamominsa?

Bayanan bidiyo,

Mene ne ciwon suga da alamominsa?

Sa’o’i 4 da suka wuce

Cibiyar yaki da ciwon suga ta duniya ta ce duk daya cikin mutum goma a fadin duniya yana da ciwon suga. Kuma fiye da kashi 90 na masu ciwon suga suna fama da cutar wadda ake nau’i na biyu wato type 2.

International Diabetes Federation ta ce kusan rabin masu fama da ciwon suga, ba a yi musu gwaji don gano cutar ba, ballantana su fara kokarin magani.

Cibiyar ta ce sanin hatsarin da mutum yake ciki da kuma abin da ya kamata ya yi, muhimmin abu ne don tallafawa harkar kare kai da gano cutar da wuri da kuma yin magani a kan lokaci.

Albarkaci ranar tunawa da masu larurar ciwon suga ta duniya wadda ake gudanarwa duk 14 ga watan Nuwamba, mun zanta da Dr. Idris Mohammed wani babban likita a Abuja, don jin ko mene ne ciwon suga

Show More

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button