EFCC Ta Gano Wasu Kuɗaɗe A Cikin Buhu Sun Ruɓe Mallakin Mutane Biyu A Najeriya

EFCC Ta Gano Wasu Kuɗaɗe A Cikin Buhu Sun Ruɓe Mallakin Mutane Biyu A Najeriya.

Hukumar yaƙi da hana zagon ƙasa na tattalin arziƙi wato EFCC, ta gano wasu maƙudan kuɗaɗe ƙunshe a cikin buhu a yankin Wadata dake Makurɗi Jihar Binuwe.

Biyo bayan rahotonni da su ka bayyana cewar, kuɗaɗen wanda aka gano cewa! mallakar wasu mutane biyu ne kaɗai da aka ɓoye sunayensu har sai na kammala bincike, in da har sun ruɓe babu mamora a cikin kuɗaɗen.

Exit mobile version