Site icon Samaniya Reporters

Ɗan Majalisar Tarayya Abdulmumini Jibrin Kofa daga Kano ya ƙalubalanci Gwamnan jihar Borno Babagana Zulum

Ɗan Majalisar Tarayya Abdulmumini Jibrin Kofa daga Kano ya ƙalubalanci Gwamnan jihar Borno Babagana Zulum da ya bayyana kason da jihar ke karɓa, bayan gwamnan ya soki tsarin sabunta haraji na gwamnatin Shugaba Tinubu inda yace indai tsarin ya tabbata sai biyan mafi ƙarancin albashi ya gagari su.

Exit mobile version