Koda kasamu matsala da banki zaka iya warware matsalar basai kaje bankin ba..Ta yiwu kanada wata matsala da bank ɗin da ka buɗe, kuma ƙila kanada nisa da bankin ko kuma a wurin da kake ma yanzu babu bankin naka dan haka idan kasamu matsala dasu zaiyi wahala ka iya tuntuɓarsu akan lokaci, ta yiwu Account ɗin naka aka rufe ko kuma kuɗi aka turo maka amma sunƙi sauka a Account ɗin naka ko kuma kaine ka tura kuɗin amma sunƙi zuwa bankin da katura su, ko kuma dai wata matsala makamanciyar haka.To Lallai irin haka kana buƙatar hanyar da zaka tuntuɓi bankinka cikin sauri ba dole sai kaje bankin ba zasu warware maka matsalolinka InshaAllah.Sanin kanku ne yanzu yanar gizo ya tara yan Yahoo da Scammers da ɓarayi kala-kala saboda haka idan kace zakayi Searching numbobin wayar bankin naka idan bakayi wasa ba yanzu zaka ɗauki Lambar wani Scammer ɗin da zai iya damfarar ka da sauransu, dan haka dole kana buƙatar neman sahihiyar hanyar da zaka tuntuɓi Customer Care na bankin da kake amfani dashi, hakan yasa zan zayyano maka hanyoyin da zaka tuntuɓi bankuna har guda 16 ta Lambobin wayarsu da WhatsApp Numbers nasu da Email Address ɗinsu, ta yadda zaka iya tuntuɓarsu ta ko wace hanya domin suyi maka abinda kake buƙata a matsayinka na Customer nasu.Ga jerin Phone Numbers, WhatsApp Numbers da Email Address Na Bankuna Guda 16 Da Zaka Iya Tuntuɓa A Duk Sanda Kasamu Matsala Dasu:1. First Bank: Phone Numbers: +234-708-062-5000, (0700-34778-2668228), 01-4485500,0708-062-5000 WhatsApp Number: 08124444000Email Address: firstcontact@firstbanknigeria.com2. Access Bank: Phone Numbers: +234-1-280-2500WhatsApp: +234-90901901Email Address: contactcenter@accessbankplc.com3. UBA: Phone Number +234-700-225-5822, WhatsApp Number: 234 903 001 0007Email Address: cfc@ubagroup.com4. Jaiz Bank: Phone Number: +234-708-063-5500, +234-9-4605294, Email Address: customercare@jaizbankplc.com5. Starling Bank: Phone Numbers: 0207 930 4450,0700 822 0000, WhatsApp Number:+234 906 000 6449, Email Address: customercare@sterling.ng6. Unity Bank: Phone Number +2347057 323 226, 1-800-618-2265, WhatsApp: https://www.whatsapp.com/contact/?subject=messenger, Email Address: we_care@unitybankng.com7. Fidelity Bank: Phone Number: 0700 343 35489, WhatsApp Number: 0903 000 5252, Email Address: true.serve@fidelitybank.ng8. FCMB: Phone Number: 0700 329 0000, 01-279 8800, WhatsApp Number: 09099999814-5, Email Address: customerservice@fcmb.com9. Ecobank: Phone Number: 07005000000, 2347080653700, WhatsApp Number: +234 808 760 3717, Email Address: ENGContactcentre@ecobank.com10. Kuda Bank: Phone Number: 016335832, WhatsApp Number: https://www.whatsapp.com/contact/?subject=messenger, Email Address: help@kuda.com11. Zenith Bank: Call: 234-1-2787000, WhatsApp (+234-7040004422).Email: zenithdirect@zenithbank.com12. GT Bank: Call:+234-700-4826-66328, 01448000, 070 0482 6663 28, 080 2900 2900, 080 3900 3900, 081 3985 6000.Email: gtassistant@gtbank.com13. Union Bank: Call: +234-1-271-6816Email: customerservice@unionbankng.comWhatsApp: 0907007000114. Heritage Bank: Email:complaints@hbng.com 15. Opay Bank: Call: Call 0700 888 8328 or 01 8888328Whatsapp: +2349165998936Email: customerservice@opay-inc.com16. Palm Pay: Email: Email: support@palmpay.comCall: 018886888Allah Yayi Mana Jagoranci..🙏Salisu