YANZU-YANZU: Ƙudirin Dokar Sauya Tsarin Haraji: Ƙungiyar Kare Muradun Jihar Kano Ta Bayyana Goyon Bayanta Ga Sanata Barau Ta Kuma Yi Gargaɗi Da Jan Kunne Ga Sanata Ali Ndume
Domin kuwa a bayyane take cewa Sanata Barau Jibrin ya taka rawa ne a matsayin shugaba da ke jagorantar zaman,...