LABARAN DUNIYA
YANZU-YANZU: Majalisar Dattijai Ta Kafa Kwamitin domin bincike kan dokar sake Fasalin Harajin Tinubu
Majalisar dattawa ta kafa wani kwamiti karkashin jagorancin shugaban marasa rinjaye, Sanata Abba Moro (PDP Mai wakiltar Benue ta Kudu) don magance matsalolin da ke tattare da batun sake fasalin haraji tare da gabatar da rahoto ga kwamitin baki daya kafin Majalisar ta saurari kudirin.
Me zaku ce?

Follow Us