AN YIWA MUSULMAI MAFI MUNlN TA’ÁDDANCl A GARlN MANGU
AN YIWA MUSULMAI MAFI MUNlN TA’ÁDDANCl A GARlN MANGU
An wayi gari jiya Talata wasu dakarun makí¥a addinin Musulunci wanda suka samu daurin gindi da goyon baya daga Gwamnatin jihar Pilato wanda suke kira da OPERATION RAINBOW sun kaddamar da harín tàáddancí akan al’ummar Musulmi dake garin Mangu
Zuwa yanzu haka da nake wannan rubutu an tattara gàwàrwakín ‘yan uwa Musulmi da aka kà$he guda 96, sannan an k0ne MasaIIatai guda 10, har da babban Masallacin juma’ah na Kungiyar Izala dake bakin gidan Sarkin Mangu an k0neshi kurmu$
Basu tsaya anan ba, sun k0ne manyan Makarantun MusuImai guda biyu dake garin Mangu wato Audi Musa Memorial Academy da Arewa Modal Private School
Gidajen MusuImai kuma da aka k0ne basu da adadi har zuwa yanzu, anyi wannan tàáddancí bayan Gwamnan jihar Pilato ya ayyana dokar ta baci na tsawon awanni 24, amma haka aka kyale Operation Rainbow suka zo suka yiwa MusuImai tàáddancí
A bayanin da Gwamnan Pilato yayi ba shakka bai fadi gaskiyar abinda ya faru ba, tsakani da Allah Ya kamata Gwamnatin Muslim Muslim ticket tayi wani abu, wannan shine karo na hudu da ake yiwa Musulmi harín tàáddancí a garin Mangu da nufin kawar da dukkan Mu$uImai dake garin
Malamai da kuka sa aka zabi Gwamnatin Muslim Muslim ticket amana ne a kanku ku fito kuyi magana watakila zasu saurareku su dauki matakin da ya dace
Mu abinda muke cewa Nigeria Kasarmu ce, kowa yana da ‘yancin ya rayu yayi addinin da ya ga dama ba tare da an cutar da shi ba, uwa uba Musulmai ne suka kafa wannan Gwamnatin, munyi tsammanin za’a bawa Musulmai muhimmanci sai muka ga akasin haka, to wannan cin amana ne da butulci
Yaa Allah Ka isar mana
Domin sayan data mai sauki👇
Www.forfordata.com.ng