content="218a3834dd422f26d2be19ac5e7d243b"/> programming languages kusan guda 8 wurin kirkirar Facebook - Samaniya Report News
BLOGGER

programming languages kusan guda 8 wurin kirkirar Facebook

Anyi amfani da programming languages kusan guda 8 wurin kirkirar Facebook..

programming languages kusan guda 8 wurin kirkirar Facebook

  1. PHP: an rubuta ‘Facebook’s core application’ da PHP saboda daman shi PHP server-side scripting language ne.
  2. JavaScript (JS): anyi amfani da JS a facebook ne wurin ‘Client-side scripting’, da kirkirar ‘Interactive web pages’ da kake gani suke birgeka a facebook.
  3. HTML/CSS: anyi amfani dasu a facebook wurin samar da structure, design da user interface a facebook.
  4. Java: da java akayi amfani wurin yin wasu daga cikin ‘backend services’ na facebook, kamar irinsu: ‘Data processing da Search functionality’.
  5. Python: facebook sunyi amfani da Python ne wurin building various tools da wasu daga cikin services na facebook da data analysis tasks da sauransu.
  6. C++: Facebook sunyi amfani da C++ wurin building wasu daga cikin ‘High-performance services’ nasu kamar ‘Video encoding and decoding’.
  7. Erlang: Erlang shima language ne da akayi amfani dashi wurin kirkirar facebook, dashi akayi amfani wurin samar da wasu ‘Facebook’s messaging services’ kamar ‘Facebook Messenger’.
  8. Haskell: wannan language din dashi akayi amfani wurin samar da wasu daga cikin ‘Facebook’s anti-spam da fraud detection tools’.

Sannan Facebook sunyi amfani da Frameworks, da wasu Technologies irinsu:

–React
–GraphQL
–Apache Cassandra
–HBase
–Memcached

Facebook babbar duniya ce fa

Show More

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button