Anyi amfani da programming languages kusan guda 8 wurin kirkirar Facebook..
programming languages kusan guda 8 wurin kirkirar Facebook
- PHP: an rubuta ‘Facebook’s core application’ da PHP saboda daman shi PHP server-side scripting language ne.
- JavaScript (JS): anyi amfani da JS a facebook ne wurin ‘Client-side scripting’, da kirkirar ‘Interactive web pages’ da kake gani suke birgeka a facebook.
- HTML/CSS: anyi amfani dasu a facebook wurin samar da structure, design da user interface a facebook.
- Java: da java akayi amfani wurin yin wasu daga cikin ‘backend services’ na facebook, kamar irinsu: ‘Data processing da Search functionality’.
- Python: facebook sunyi amfani da Python ne wurin building various tools da wasu daga cikin services na facebook da data analysis tasks da sauransu.
- C++: Facebook sunyi amfani da C++ wurin building wasu daga cikin ‘High-performance services’ nasu kamar ‘Video encoding and decoding’.
- Erlang: Erlang shima language ne da akayi amfani dashi wurin kirkirar facebook, dashi akayi amfani wurin samar da wasu ‘Facebook’s messaging services’ kamar ‘Facebook Messenger’.
- Haskell: wannan language din dashi akayi amfani wurin samar da wasu daga cikin ‘Facebook’s anti-spam da fraud detection tools’.
Sannan Facebook sunyi amfani da Frameworks, da wasu Technologies irinsu:
–React
–GraphQL
–Apache Cassandra
–HBase
–Memcached
Facebook babbar duniya ce fa