—An yarje ma Jami’an tsaro a nigeria amfani da “Cellular Triangulation Software” , amma banajin idan an taba amfani da ita, idan kuwa da an taba amfani da ita da yanzu babu wani dan ta’adda mai kiran waya domin amsar kudin fansa.
–Idan muka duba Cybercrime Act 2015, Section 27 ya bayar da dama ga jami’an tsaro akan su samu access da “Computer systems”, tareda “Location data” ta amfani da Court Order, haka zalika a kundin dokar National Communication Commission (NCC) Act 2003, Section 70 ya bayar da damar network providers irinsu MTN, Airtel da sauransu akan suyi disclosing wato su bayyana information na Customers ga jami’an tsaro, kamar irinsu “Location data” da sauransu, duk wata dama da iko an baiwa jami’an tsaro a bangaren binciken da sukeson gudanarwa ta amfani da wannan softwares da sauran Technology domin zurfafa bincikensu da kamo mai laifi.
—Cellular Triangulation Softwares” ida
n akayi Installing din guda daya a cikin Computer za’a iya gano asalin location na wanda ake targeting a lokacin da yake kan waya kafin ya katse wayar (Yan ta’adda suna daukar sama da 10hrs suna waya da victims).
A ina matsalar take..?
This is Nigeria..